17 Nuwamba 2021 - 12:02
​Akalla mutane 5 ne suka mutu sanadiyar Fashewar wani abu a birnin Legas na Nageriya

​Akalla mutane 5 ne suka mutu sanadiyar Fashewar wani abu a birnin Legas na Nageriya

Har ila yau labarin ya kara da cewa ana ci gaba da ayyukan ceto a wajen da abin ya faru, inda ya zuwa yanzu an ceto mutane 10 da abin ya rutsa da su,kuma tuni aka sallame su daga Asibiti bayan yi musu magani.

Yazuwa yanzu dai babu wani Karin bayani game da musababben fashewar ,sai dai wasu bayanai sun nuna cewa wata tukunkiyar Iskar Gas c eta fashe saboda tsananinzafin wuta da aka kunna a kusa da shagon sayar da iskar gas din,

Batun fashewar tunkunyar Iskar Gas a abu ne da aka saba da shi a kasa da ta fi yawan jama’a a Nahiyar Afrika, musamman birnin legas dake da yawan mutane miliyan 14.

342/