Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{A.S} - ABNA : Kamfanin dillancin labaran neuters ya nakalto Dr. Faisal Shuaib, shugaban shirin samar da kiwon lafiya ta farko na kasa yana fadar haka.
Yawan wadanda suke kamuwa da cutar ta Covid 19 dai suna karuwa tun watan Yulin da ya gabata a tarayyar Najeriya. Kuma ya zuwa yanzu mutane miliyon 2 ne kaidai aka yiwa alluran riga kafin cutar, wanda shi ne kimani kashi 1% na yawan mutanen kasar.
342/