ABNA24 : Tuni dai aka dakatar da tashin jiragen sama a yankin, akmar yadda wasu majiyoyi suka tabbatar wa da kamfann dilancin labaren Faransa na AFP.
Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da bayanai ke cewa kungiyar Taliban na ci gaba da matsa kaimi a fadin kasar.
Rikici ya ta’azzara a kasar ne a farkon watan Mayu, lokacin da kungiyar Taliban ta kaddamar da munanan hare hare yayin da sojojin kasashen waje dake karkashin jagorancin Amukra ke kokarin kammala ficewa daga kasar.
342/