ABNA24 : Wannan shi ne karon farko da masu mulki suka amincewa ‘yan adawa a kasar gudanar da zanga zanga.
Masu zanga zangar dai na nuna kin jinin sojin dake mulki dama tofin Allah-tsine ga kasar faransa.
Babbar jam’iyyar ta kasar ce wakit Tama, ta kira zanga zangar.
Duk da cewa dai zanga zangar bata samu halartar jama’a sosai ba, jagororin adawan sun sha alwashin sake fitowa a cikin makonni masu zuwa.
342/