ABNA24 : ya fitar, ranar Juma’a, ofishin jakadancin Iran a Najeriya, ya ce ya samu sakon taya murna daga shugaba Paul Biya na Jamhuriyar Kamaru.
Sakon ya kuma jadadda bukatar karfafa alaka a tsakanin kasashen biyu.
A wani labarin kuma da ofishin jakadancin Iran, a Bamako, ya fitar, shugaban kasar Mali, Assimi Goïta, ya aike da sakon taya murna ga zababben shugaban kasar ta Iran, tare da yi masa fatan alkhairi.
A sakon nasa Shugaban Malin, ya bayyana cewa a shirye ya ke don karfafa alaka da Jamhuriyar musulinci ta Iran domin samar da ci gaba mai daurewa.
342/