ABNA24 : Kakakin majalisar ya kuma jaddada muhimmanci yin aiki tukuru domin aiwatar da dukkanin bangarorin yarjejeniyar ta hanyar aiki a tsakanin kasashen biyu.
A jiya Asabar ne dai ministan harkokin wajen kasar China Xi Jinping da ya kawo ziyara Iran, da kuma Muhammad Jawad Zarif su ka rattaba hannu akan yarjejeniyar aiki tare da Iran, ta tsawon shekaru 25.
Bangarorin da yarjejeniyar ta shafa sun kunshi al’adu, sharia’. Tsaro, soja da kuma aiki a fagagen yanki da kuma siyasar kasa da kasa.
342/