ABNA24 : Khalifa Ibrahim Inyass ne ya jagoraci nada tsohon sarkin a matsayin Khalifa a babban taron dariƙar da aka gudanar a jihar Sakkwato.
Sarki Sanusi na II yanzu ya gaji kakansa Khalifan Tijjaniya na farko a Najeriya.
Tun mutuwar marigayi Sheikh Isiyaka Rabiu ba a nada sabon Khalifa ba a Najeriya.
Taron ya samu halartar manyan shugabannin darikar Tijjaniya na Najeriya da wajen kasar da suka hada da babban malami Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
342/