ABNA24 : Hukuncin na shekarun uku ya hada da zaman gidan yari na shekara guda da kuma daurin talala na shekara biyu.
Tuni dai tsohon shugaban ya sanar da daukaka kara kan hukuncin.
Sarkozy mai shekaru 66 wanda ya shugabanci Faransa daga 2007 zuwa 2012 an kuma zarge shi da karbar na goro don karawa ma’aikata mukamai.
342/