ABNA24 : Har ila yau sanarwar ta kara da cewa, ya zuwa yanzu dai, jimillar wadanda su ka kamu da cutar ta corona, sun kai 2,809,246, sannan wadanda su ka mutu kuwa sun kai 95,718. Kasar Italiya dai tana daga cikin kasashen turai wadanda cutar ta covid-19 ta fi yi wa illa, da ma duniya baki daya.
342/