ABNA24 : Tabun ya kara da cewa; Mun luda da yadda wasu kasashe suke rigegeniya zuwa ga kulla alaka da HKI, sannan kuma ya ce:
“Babu yadda za a warware batun Palasdinu sai ta hanyar kafawa Palasdinawa kasa da Qudus za ta zama babban birninta.”
Wani sashe na bayanin shugaban kasar ta Algeria ya kunshi cewa; Idan aka warware matsalar Palasdinu to, an warware matsalar yankin gabas ta tsakiya.
342/