ABNA24 : Rabie ya kara da cewa; Abinda shugaban na kasar Amurka ya fada bai da tushe shaci fadai ne kawai.
Rabie ya kuma ce: “Muna takaicin ganin yadda shugaban kasar Amurka yake yin Magana akan gurbataccen rahoto, irin wacce ta kai ga shelanta yaki akan Iraki da Afghanistan a baya.”
Kakakin gwamnatin ta Iran ya ce; Gwamnatin Amurka, musamman ta wannan shugaban, tana son hargitsa zaman lafiya a cikin wannan yankin.
342/