(ABNA24.com) Sanarwar da hukumar kula da tattalin arzikin Afrika ta MDD (ECA) ta fitar, yayin taron bidiyo na 2 da ministocin suka yi, dangane da tunkarar karuwar bazuwar cutar a nahiyar.
Da suke yabawa dabarun da gwamnatoci suka dauka, ministocin sun ce tattalin arzikin nahiyar na tafiyar hawainiya, wanda ka iya daukar shekaru 3 kafin ya farfado.
Ministocin sun kuma amince cewa, dole ne a ci gaba da bada muhimmanci ga harkar kiwon lafiya da ayyukan jin kai, domin a ci gaba da kara wayar da kan jama'a da yin gwaje-gwaje da kuma nisanta mu'amalar jama'a.
342