(ABNA24.com) A jiya juma’a ne yarima mai jiran gado na hadaddiyar daular larabawa Muhammad Bin Zayid ali-Nahyan, ya yi Magana da shugaban kasar Syria, inda su ka tattauna halin da ake ciki dangane da yaduwar cutar Corona a duniya.
Yariman na Abu Dhabi ya bayyana cikakken goyon bayan kasarsa ga al’ummar Syria a wannan yanayi na musamman da ake ciki, tare da cewa Syrian ba za ta kasance cikin kadaici ba.
/129
30 Maris 2020 - 08:05
Lambar labari: 1021728
A jiya juma’a ne yarima mai jiran gado na hadaddiyar daular larabawa Muhammad Bin Zayid ali-Nahyan, ya yi Magana da shugaban kasar Syria, inda su ka tattauna halin da ake ciki dangane da yaduwar cutar Corona a duniya.