hare-haren Amurka Ga Iran
-
Iran: Zuwa Yanzu Mutane 18 Ne Su Kai Shahada A Hare-Haren Daren Jiya Na Amurka
A hare-haren daren jiya a larduna daban-daban na ƙasar, mutane 18 sun yi shahada kuma 'yan kasarmu 108 sun samu raunuka.
-
Iran: An Samu Shahidai 7 Da Raunata 8 Sakamakon Hare-Haren Amurka A Khuzestan
Sakamakon hare-haren makiya Amurkawa a wasu wurare na lardin Khuzestan, mutane bakwai sun yi shahada.
-
Iran: An Samu Shahidai da Raunata 72 a Harin Amurka A Taron Bikin Aure a Hormozgan + Bidiyoyi
Harin Ta’addancin Amurka kan wani taron bikin aure a gundumar Sirik, ya yi sanadin shahadar mutane hudu.
-
Iran Za Ta Mayar Da Martani Ga Hare-Haren Amurka Fiye Da Yadda Suka Yi
"Wata majiya ta soji mai girma ta jaddada cewa Iran za ta mayar da martani ga hare-haren 'yan ta'addan Amurka fiye da yadda suka yi."
-
Iran: Sojojin Ta'addanci Na Amurka Sun Kai Hari A Wasu Wurare A Kudancin Kasar
CENTCOM ta sanar da cewa: Sojojin Amurka a yau da karfe 12 na rana sun fara kai hari kan wuraren Rundunar Tsaro ta Juyin Juya Halin Musulunci a Iran.
-
Iran Ta Lalata Kayan Aikin Soji Da Wuraren Da Jiragen Yakin Makiya Suke Ajiye + Bidiyo
Rundunar Tsaro ta Juyin Juya Halin Musulunci ta sanar da cewa: An lalatar da kayan aikin fasaha da gyare-gyare da kuma wuraren da jiragen yakin makiya suke ajaiye a sansanonin sojan saman Amurka guda biyu na Malik Hussein da Al-Azraq.
-
Iran: Mutane 59 Sukai Shahada A Hare-Haren Amurka Kan Ƙasar Daga 27 Ga Yuli Zuwa Yau
Shugaban Cibiyar Hulda da Jama'a da Ba da Labarai na Ma'aikatar Lafiya ya ba da rahoton shahadar mutane 59 a hare-haren da aka kai wa ƙasar daga 27 ga Yuli zuwa yau.
-
Cikakkun Bayanai Hare-haren Amurka A A Jiya Da Safiyar Yau Kan Wurare Hudu A Sassan Iran
Da safiyar Talata, a ci gaba da hare-haren sama na makiya Amurka a kan larduna daban-daban na ƙasar, sun harba wani rokar yaƙi kan ɗaya daga cikin tsaunukan birnin Shiraz.
-
Iran Fara Mayar Da Martani Mai Tsanani
Amurka Ta Kai Hare-hare Masu Yawa A Sassan Wasu Birane A Iran
An samu raunata mutane 7 a harin da Amurka ta kai kan unguwar Tepel Allahu Akbar da ke garin Bandar Abbas
-
IRGC: Sun Babbake Cibiyar KJL Babban Tushe Na Kai Daukin Sojojin Amurka A Kuwait
Dakarun Juyin Musulunci: sun babbake KJL, babbar cibiyar shirya da tallafi na sojojin Amurka a Yammacin Asiya a Mina Abdullah na Kuwait.
-
Iran: Ci Gaba Da Ta'addanci Zai Haifar Da Martani Mafi Tsanani
Iran: A Mataki Uku A Jere Ta Kai Hari A Kan Sansanoni Da Cibiyoyin Amurka Martani Ga Ta'addancin Amurka
A martani ga ta'addancin Amurka da ya shafi ƙasar, sojojin Iran da dakarun juyin musulunci sun kai hari a kan sansanoni da cibiyoyin Amurka a yankin.
-
Musayar Wuta Tsakanin Amurka Da Iran; Washington Ta Kai Hari A Kan Wurare 140 Na Soji; Iran Ta Yi Martani
Cibiyar Rundunar Sojojin Amurka (CENTCOM) ta sanar da cewa sojojin ƙasarta, a matsayin martani ga harin da aka kai wa wani jirgin ruwan kasuwanci a mashigar Hurmuz, sun kai hari a kan wurare kusan 140 na soji a Iran. A lokaci guda, dakarun juyin musulunci su ma sun ba da rahoton kai hari a kan wurare da cibiyoyi masu alaƙa da sojojin Amurka a Oman, Qatar da mashigar Hurmuz.
-
Iran Ta Maida Martani Kan Sansanin Jiragen Saman Amurka Da Aka Kawo Ma Ta Hare Daga Cen
Bayan kai harin da sojojin Amurka suka yi wa ƙasar Iran A safiyar yau Alhamis, sansanin jiragen saman Amurka da aka harbor harin daga gare shi an kai masa hari.