Saudiyya
-
Saudiyya: Gobarar Tankin Mai Na Aramco Ta Katse Zirga-Zirgar Jiragen Filin Jirgin Sama Riyadh
Gobarar da ta tashi a wani tankin mai na Aramco kusa da filin jirgin sama na Riyadh tare da bayar da gargaɗin sama da kuma jin ƙarar fashewa ya haifar da jinkiri da soke tashi da saukar wasu jirage na cikin gida da na ƙasa da ƙasa.
-
Saudiyya Ta Buƙaci Isra’ila Da Amurka Da Sauran Kasashen Yankin Su Tunkari Ansarullah Yemen
Bisa ga kiyasi, Saudiyya tana cikin wani yanayi da ba a saba gani ba kuma a lokaci guda tana fuskantar barazana ga hanyoyi uku masu mahimmanci na fitar da mai; mashigar Hormuz a gabas, Babal-Mandab a kudu da hanyar ƙasa da ke kaiwa Tekun Maliya.
-
Guardian: Lalacewar Bututun Mai Na Saudiyya Na Iya Yin Barazana Ga Kashi 4 Na Mai A Duniya
Jaridar The Guardian tare da yin nuni ga hotunan tauraron ɗan adam ta ba da labarin mummunar lalacewar babban bututun jigilar mai na Saudiya kuma ta yi gargaɗi cewa ci gaba da lalacewar wannan bututu na iya shafar kashi 4 na samar da mai na duniya da kuma ƙara tsada kan kasuwannin makamashi.
-
Ƙaruwar Shahidai Na Farmakin Saudiyya Zuwa Mutum 23 Bayan Wani Sabon Hari A Sa'dah
Saudiyya na ci gaba da kai sama cikin tsoro a yankunan yamen tare da haifar da barna daban-daban
-
Yadda Saudiyya Ke Yada Tsattsauran Ra’ayin Wahabiyanci A Boyayyar Fuska A Afirka
A Najeriya, ma'aikatar harkokin Musulunci ta Saudiyya ta gudanar da wani taron ilimi na kimanin daliban addini 150 a Legas, babban birnin kasar, wanda aka keɓe shi don nazarin littafin "Matanil-Aqidatul-Wasitiyyah" na Ibn Taymiyyah; shirin da Riyadh ke ikirarin ana gudanar da shi ne don yada daidaito, amma a hakika yana haifar da karuwar tsattsauran ra'ayi ne.
-
Saudiyya Ta Sanya Sabbin Dokoki Masu Tsanani Ga Ma'aikata Baƙi
Saudiyya ta sanya sabbin dokoki masu tsanani ga ma'aikata baƙi, waɗanda suka haɗa da tarar kuɗi har zuwa ɗauri.
-
Raunin Amurka A Yankin; Kuwait, Bahrain Da Jordan Sun Garzaya Neman Na’urar Tsaron Pakistan
Manazarta sun yi imanin cewa tattaunawar tsaro ta baya-bayan nan tsakanin Pakistan da kasashen Larabawa na iya zama ɗaya daga cikin alamomin farko na samuwar sabbin shirye-shiryen tsaro a yankin; shirye-shiryen da a cikinsu gwamnatocin Larabawa ke neman bambanta abokan tsaronsu, ba su dogara ga garantin soji na Washington kawai ba.
-
Saudiyya Da Kuwait Za Su Sayi Makamai Na Dala Biliyan 2.5 Daga Amurka
Saudiyya ta buƙaci na’urorin tsaro nau’in LAU-131 masu harba makamai, MK-152 manyan bama-bamai masu fashewa, MK-66 injinan rokoki, na'urar kusanci, WTU-1/B bama-bamai na horo, da MK-66 injinan rokoki marasa aiki, tare da sauran kayan aikin soji.