20 Mayu 2024 - 12:38
A Gobe Za a Gudanar Da Taron Bankwana Da Shahidan Ayatullah Raisi Da Shahidan Hidima A Birnin Tabriz

A Gobe Za a Gudanar Da Taron Bankwana Da Shahidan Ayatullah Raisi Da Shahidan Hidima A Birnin Tabriz

Hukumar gudanarwar da taron jajantawa shahadar shugaban kasa zata gudanar da taron rakiya ga shahidan hadarin helikwafta a cikin wata sanarwa da ta fitar: Za a gudanar da taron bankwana da shahid Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi da shahidai 7 a gobe 21 ga Mayu 2024 - da karfe 9:30 na safe daga tun daga maidan shuhada zuwa Musalla a cikin birnin Tabriz.