ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Hare-Haren Manyan Makamai A Habasha Ya Sanya Gudun Hijirar Mutane 59,000 Zuwa Kenya

    Hare-Haren Manyan Makamai A Habasha Ya Sanya Gudun Hijirar Mutane 59,000 Zuwa Kenya

    Fadace-fadace da manyan makamai sun sake barke a birnin Moyale na kudancin Habasha, bisa tushen rikicin iyaka tsakanin yankunan Oromia da Somali, a lokacin da kungiyar agaji ta Red Cross ke tabbatar da guduwar mutane kusan 59,000 zuwa Kenya tun farkon fadace-fadacen.

    2026-11-16 22:49
  • Afirka Ta Kudu: 'Yan Sanda Suna Bincike Kan Al'amuran Harbi Da Yayi Sanadin Kashe Mutane 17

    Afirka Ta Kudu: 'Yan Sanda Suna Bincike Kan Al'amuran Harbi Da Yayi Sanadin Kashe Mutane 17

    'Yan sanda a Afirka ta Kudu suna bincike kan al'amuran harbe-harbe biyu daban-daban da suka kashe mutane 17, ciki har da mata 3, a yankuna biyu kusa da Pretoria da Pietermaritzburg, ba tare da tantance dalilan hare-haren biyu ba.

    2026-11-16 22:09
  • Iran: Jirgin Dakon Mai Na Uku Da Ya Keta Doka A Mashigar Hormuz Cikin Ƙasa da Sa'o'i 24 Ya Kone

    Iran: Jirgin Dakon Mai Na Uku Da Ya Keta Doka A Mashigar Hormuz Cikin Ƙasa da Sa'o'i 24 Ya Kone

    Sojin Iran sun bayyana cewa wani jirgin dakon mai ya ci karo da wata nakiyar ruwa a gabashin mashigar Hormuz, bayan ya yi ƙoƙarin wucewa cikin "ba tare da izini ba".

    2026-11-16 22:00
  • Gaza: Shahidai 3 Da Raunuka 7 Sakamakon Hare-Haren Isra'ila Cikin Sa'o'i 24

    Adadin Shahidai 74,702 Da Raunuka 176,105 Tun Daga 7 Ga Oktoba 2023 Zuwa Yanzu

    Gaza: Shahidai 3 Da Raunuka 7 Sakamakon Hare-Haren Isra'ila Cikin Sa'o'i 24

    Ma'aikatar Lafiya ta Falasɗinawa a Zirin Gaza ta bayyana isowar shahidai 3 da raunatar 7 zuwa asibitocin Zirin, cikin sa'o'i 24 da suka gabata.

    2026-11-16 21:49
  • Jaridar The Guardian: Yadda Isra’ila Ke Anfani Da Shafin Amazon Don Bin Diddigin Falasɗinawa

    Jaridar The Guardian: Yadda Isra’ila Ke Anfani Da Shafin Amazon Don Bin Diddigin Falasɗinawa

    Jaridar "The Guardian" ta fallasa cewa sojin Isra'ila sun loda kusan hotunan Falasɗinawa miliyan 3.5 a dandalin "Amazon Web Services" (AWS), da nufin amfani da fasahar gane fuska ta "Rekognition" da basirar wucin gadi ke tallafawa, a cikin wani shiri na "sa ido kan Falasɗinawan da ke Zirin Gaza da Yammacin Kogin Jordan".

    2026-11-16 21:38
  • Riyadh: Ta Sallami Kwamandan Hadin Gwaiwar Yaƙi a Yemen Ta Bawa Shugaban Babban Hafsan Soji Mukaminsa

    Riyadh: Ta Sallami Kwamandan Hadin Gwaiwar Yaƙi a Yemen Ta Bawa Shugaban Babban Hafsan Soji Mukaminsa

    Sarkin Saudiyya ya fitar da wata doka ta sarauta ta sallamar kwamandan rundunonin haɗin gwiwar ƙungiyar yaki a Yemen Fahd Al-Salman daga muƙaminsa, da kuma naɗa shugaban babban hafsan soji Fayyad Al-Ruwaili a matsayin mai riƙon kwarya ga aikin kwamandan rundunonin haɗin gwiwa.

    2026-11-16 21:20
  • Afghanistan: Taliban Ta Kama Wasu Malamai Shi'a Huɗu A Lardin Bamyan

    Afghanistan: Taliban Ta Kama Wasu Malamai Shi'a Huɗu A Lardin Bamyan

    Majiyoyin yankin sun ba da labarin kama wasu malamai Shi'a huɗu a Bamyan wanda sojojin leƙen asiri na Taliba suka ce sun an kama waɗannan mutane ne a lokacin da suke rarraba kuɗin tallafin makarantun addini kuma an kuma kwace takardun kuɗaɗen da suka shafi tallafin.

    2026-11-16 20:48
  • Saudiyya Bayan Shan Kaye A Fagen Babal-Mandab, Ta Jefa Bama-Bamai Kan Lardunan Yemen

    Saudiyya Bayan Shan Kaye A Fagen Babal-Mandab, Ta Jefa Bama-Bamai Kan Lardunan Yemen

    Kwana ɗaya bayan janyewar ƙungiyoyin Salafi da ke karkashin Saudiyya daga fagen kudancin mashigar Bab al-Mandab, Saudiyya ta fara wata sabuwar guguwar hare-haren sama kan larduna da dama na Yemen.

    2026-11-16 20:37
  • Iran Na Kara Karfinta A Mashigar Hurmuz Da Makamanta Wajen Fuskantar Washington

    Iran Na Kara Karfinta A Mashigar Hurmuz Da Makamanta Wajen Fuskantar Washington

    Bayan tsayawar tattaunawar diflomasiyya tsakanin Tehran da Washington, alamun tsanantar fuskantar juna ta soji tsakanin ɓangarorin biyu sun ƙaru. Rikici tsakanin Iran da Amurka ya zama mai duhu fiye da kowane lokaci, abin da ke ƙara tashin hankalin yanayin da ake ciki.

    2026-11-16 20:05
  • Iran: Sauke Jirgi Maras Matuƙi Nau’in MQM-170 Na Sojin Amurka Lami Lafiya

    Iran: Sauke Jirgi Maras Matuƙi Nau’in MQM-170 Na Sojin Amurka Lami Lafiya

    Wani jirgi mara matuƙi MQM-170 mallakar sojin mamayewar Amurka, a cikin wani nasarar aikin yaƙin lantarki, an saukar da shi a ƙasa lafiya.

    2026-11-16 19:40
  • Jami'an Yemen: Cikakken Sarrafa Babal-Mandab Nasara ce Ta Tarihi Ga Al'ummar Yemen

    Jami'an Yemen: Cikakken Sarrafa Babal-Mandab Nasara ce Ta Tarihi Ga Al'ummar Yemen

    Hizam Al-Asad, memba na ofishin siyasa na gwamnatin Yemen ya ce: tabbatar da amincin Babal-Mandab da cikakken sarrafawar sojojin Yemen a kai, nasara ce ta tarihi ga al'ummar Yemen.

    2026-11-16 17:24
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom