(ABNA24.com) Bayan kutsawar da mutanen kasar Iraqi suka yi zuwa cikin ofishin jakadancin Amurka a bagdaza gwamnatin kasar tace zata kara yawan sijojinta a birnin don kare Amurkawa da jami’an diblomasiyyar kasar da suke birnin.
/129
1 Janairu 2020 - 05:25
Lambar labari: 998050
Amurka Zata Kara Yawan Sojojinta A Bagdaza