(ABNA24.com) Evo Morales shugaban kasar Bolivia a wani taron manema labarai da ya kira a babban birnin kasar La Paz ya yi kira da a koma teburin tattaunawa cikin gaggawa tare da manyan jam’iyun adawar kasar guda 4da ke da wakilici amajalisar kasar.
Hukumar zabe ta kasar ta sanar da shugaban kasar mai cimorales a matsayin wanda ya lashe zaben da aka gudanar a ranar 20 ga watan Oktoba, inda abokin hamayyarsa kuma shugaban gamayyar jam’iyun adawa a kasarCarlos Mesa ya yi watsi da sakamakon zaben, tare da zargin an tafka magudi da harigidon kuri’u. Shi kuma shugaban Morales ya zargi yan adawa da kokarin hambarar da gwamnatinsa.
Haka nanya kuma kara da cewa: Ya ‘yan’uwana maza da matademukuradiyarmu tana cikin hatsari sabodan yunkuri juyin mulki da gungun masu tashin hankali suke yina bijirewar umarnin kundin tsarin mulkin kasar
/129
11 Nuwamba 2019 - 05:50
Lambar labari: 987148
Evo Morales shugaban kasar Bolivia a wani taron manema labarai da ya kira a babban birnin kasar La Paz ya yi kira da a koma teburin tattaunawa cikin gaggawa tare da manyan jam’iyun adawar kasar guda 4da ke da wakilici amajalisar kasar.