9 Oktoba 2019 - 05:26
Mutane Akalla 5500 Sun Musulunta A Mexico

Bangaren kasa da kasa, mutanen Chiyapas a Mexico 5500 ne suka karbi addinin muslunci tun daga 1989.

(ABNA24.com) Kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar da rahoton cewa, mutane da suke karbar addinin muslunci a tsakanin ‘yan asalin kabilun Mexico yana karuwa.

Zuwa mutanen kasashen Lebanon da Syria a yankin da ma musulmin kasar spain ya taiamaka wajen shigar musulunci a yankin.

Wanann kauye dai yana a cikin gundumar San Cristopal Dalas Kazas, da ke kudancin kasar, wadanda kuma su ne suke karbar musulunci.

‘Yan wanann kabila dai sun kai dubu 300 a halin yanzu, wadanda su ne suka yi saura daga cikin asalin kabilar yankin wadanda aka sania  tarihi.


/129