An bayyana harin a matsayin mafi muni tun harin da aka kai a watan Janairu inda wani dan kunar bakin wake ya danama kansa Bom a wani masallaci da ke kudancin Shikapur tare da kashe mutane 61.
Pakistan dai na fama da matsalar rikicin babbancin akida, musamman yanda 'yan ta'adda ke kaima mabiya shi’a har-har a kasar mai yawan musulmi Miliyan 200.ABNA