10 Oktoba 2026 - 22:39
Source: ABNA24
Infographic: Tafarkin Yadda Zaka Dena Zunubi Da Kuskure A Koyarwar Alkur'ani Mai Girma

Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA – : Kuskure ko zunubi wani ɓangare ne na rayuwar ɗan adam; amma abin da ke gina halinsa shi ne yadda yake tunkarar kuskure. Kuma Alkur'ani Mai Girma, wajin tunkarar kuskure, ya bayyana hanyar dena shi, kuma a lokaci guda yana nanata kan gyarawa da biyan bashin abin da ya faru.

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha