2 Satumba 2026 - 23:01
Source: ABNA24
Iran Ga Makiya: Na Ba Da Jimawa Ba Sabuwar Dabarar Iran Za Ta Ruguza Tushenku

Sakataren Majalisar Tsaro ta Kasar Iran ya yi gargaɗi ga makiya: "Nan ba da jimawa ba za ku ga sabuwar dabarar Iran a fagen yaƙi, diflomasiyya, da fuskantar killacewa na tattalin arziki da za ta ruguza tushenku."

Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) – ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Sardar Mohsen Rezaei a shafinsa na sada zumunta ya rubuta cewa: "Da waɗannan ƙoƙarce-ƙoƙarcen, ba za ku fita daga zurfin wutar da kuka gina wa kanku ba, kuma ma nan ba da jimawa ba za ku ga sabuwar dabarar Iran a fagen yaƙi, diflomasiyya, da fuskantar killacewar tattalin arziki da za ta ruguza tushenku."

…………..

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha