Gargadin Iran Ga Amurka
-
IRGC: Za Mu Lalata Yankunan Da Aka Mamaye Da Tilasta Wa Yahudawa Gudu Zuwa Sinai
IRGC: Duk Wani Hari A Kan Ababen More Rayuwanmu Za Mu Gyara Shi Nan Take
A wata gargadi na musamman da ba a taɓa gani ba, da kuma jawabin soji da siyasa mafi zafi da haɗari tun farkon fafatawar, Sojojin Irgc na Iran sun fito da kalamai masu zafi da ke karya duk ƙa'idoji da ma'aunin fifikon hare-hare na al'ada, suna mai da rikicin yankin zuwa wani sabon mataki na fafatawa kai tsaye da ban tsoro.
-
Iran Ga Makiya: Na Ba Da Jimawa Ba Sabuwar Dabarar Iran Za Ta Ruguza Tushenku
Sakataren Majalisar Tsaro ta Kasar Iran ya yi gargaɗi ga makiya: "Nan ba da jimawa ba za ku ga sabuwar dabarar Iran a fagen yaƙi, diflomasiyya, da fuskantar killacewa na tattalin arziki da za ta ruguza tushenku."
-
Iran: Duk Wata Ƙasa Da Ta Yi Amfani Da Dukiyoyin Iran, Ba Za Ta Sami Izinin Wucewa Ta Mashigar Hormuz Ba
Mai magana da yawun hedikwatar Khatamul-Anbiya ya yi gargadin cewa, duk wani kamfani ko ƙasa da ta karɓi wani kuɗi daga dukiyoyin Iran, ba za ta sami izinin wucewa ta mashigar ba.
-
Iran Ga Sojojin Amurka: Mun Shirya Muku Tikiti Kyauta Kai Tsaye Zuwa Wuta".
Iran: Ako Wane Mutum Daya Da Amurka Ta Kashe Zamu Kasha Sojin Amurka Rai Da Rai
Kwamandan Hedkwatar Khatam al-Anbiya ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran, a cikin wani sako, ya rubuta: "Mun kafa wata doka wadda muka tabbatar wa makiya a matsayin tabbataccen daidaito kuma da aka amince da ita a fagen fama daga yanzu: ga kowane ɗan ƙasar Iran da ya mutu, sojan Amurka ɗaya zai mutu tare da shi".