Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Ayatullah Reza Ramezani, Babban Sakataren Majalisar Duniya Ta Ahlul-Bayt (AS), a yayin babbar tafiyar tattakin Arba'in na Imam Husaini, ya halarci maukibobin mutanen Afirka, ya duba ayyukan masu hidima na wannan maukibobi, kuma ya yi jawabi tare da ganawa da tattaunawa da mahalarta ziyara da masu hidima daga ƙasashen Afirka.
Ra'ayinka