Muharram 1448 Ashura
-
Rahoto CIkin Bidiyo |Na Makokin Arba'in Na Shi'ar Na Ghana
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA: 'Yan Shi'a a Ghana, a daidai lokacin da Arba'in na Imam Husaini, sun fito kan titunan Accra, babban birnin ƙasar, suna nuna makoki da juyayi na shahadar Imam Husain As suna masu shelanta "Labbaik Ya Husain!"
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Gudanar Da Tattakin Arba'in A Tabriz, Iran
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Bayt: Da safiyar ranar Talata (4 ga Agusta, 2026), a daidai lokacin tarukan ƙasa, an gudanar da tatttakin Arba'in ga waɗanda ba su iya tafiya Karbala ba a Tabriz, tare da mahalarta da sukai tattakin daga dandalin Shahid Beheshti zuwa babban Masallacin Imam Khomeini.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Gudanar Da Taron Arba'in A Haramin Aqa Sayyid Jalalul-Din Ashraf (AS) A Gilan, Iran
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Bayt: An gudanar da babban taron makokin Imam Husaini As a ranar Talata (4 ga Agusta, 2026) a harami mai tsarki na Aqa Sayyid Jalalul-Din Ashraf (AS), ɗan'uwan Imam Reza (AS), a birnin Astaneh-ye Ashrafiyeh, lardin Gilan.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Gudanar Da Tattakin Arba'in A Shiraz, Iran
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Bayt: Da safiyar ranar Talata (4 ga Agusta, 2026), an gudanar da tattakin Arba'in ga waɗanda ba su iya tafiya Karbala a Shiraz, tare da dubban masu makoki da sukai tattaki zuwa harami mai tsarki na Shah Cheragh (AS). Taron, wanda ya zo daidai da ranar 20 ga Safar da Arba'in, yana cikin tafiye-tafiyen alamtawa na ƙasa da ake gudanarwa a duk faɗin Iran ga waɗanda ba su iya yin tattaki zuwa Iraki ba.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Yadda Daliban Makaranta Suka Gudanar Da Arba'in A Kwale County, Kenya
Rahoto Cikin Hotuna | Na Yadda Daliban Makaranta Suka Gudanar Da Arba'in A Kwale County, Kenya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Ranar Arba'in A Ebadatgah Jamae Al-Zahra A Taunggyi, Myanmar
Rahoto Cikin Hotuna | Na Ranar Arba'in A Ebadatgah Jamae Al-Zahra A Taunggyi, Myanmar
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Hotunan Jirgin Sama Na Tsakanin Haramai Biyu A Daren Arba'in
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Bayt: A daidai lokacin Arba'in, ana gudanar da tarukan makoki a haramai masu tsarki na Imam Hussain da sayyid Abul Fadl (AS) a tsakanin haramai biyu, tare da mahalarta ziyara da suka yi zo Karbala, suna gudanar da ayyukan makoki
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Gudanar da Tattakin Arba'in A Tehran
Kamfanin dillancin labarai na Ahl al-Bayt: Da safiyar ranar Talata (4 ga Agusta, 2026), wanda ya zo daidai da ranar 20 ga watan Safar da Arba'in, ɗaya daga cikin manyan tarurrukan addini na ƙasar Iran ya fara, kuma an fara tattakin Arba'in ga waɗanda ba su iya tafiya Karbala ba a duk faɗin ƙasar. Wannan tafiya, wadda ake gudanarwa kowace shekara, tana farawa ne daga dandalin Imam Husain kuma tana ci gaba zuwa haramin Hazrat Sayyid Abdul-Azim al-Hasani (AS).
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba'in A Dhaka, Bangladesh
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba'in A Dhaka, Bangladesh
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Arba'in A Masallacin Imam Husain A Malmo, Sweden
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Arba'in A Masallacin Imam Husain A Malmo, Sweden
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Arba'in 2026 A Birni Mai Tsarki Na Karbala, Iraki
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Arba'in 2026 A Birni Mai Tsarki Na Karbala, Iraki
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Makokin Arba'in A Cibiyar Rasul Akram A Lusaka, Zambia
Labarai Cikin Hotuna | Na Zaman Makokin Arba'in A Cibiyar Rasul Akram A Lusaka, Zambia
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Ranar Arba'in A Haramin Mai Tsarki Na Sayyida Ruqayya A Damascus, Syria
Labarai Cikin Hotuna | Na Ranar Arba'in A Haramin Mai Tsarki Na Sayyida Ruqayya A Damascus, Syria
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba'in A Gundumar Ibrahim Zai Korom Na Parachinar, Pakistan
Labarai Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba'in A Gundumar Ibrahim Zai Korom Na Parachinar, Pakistan
-
Iraki: An Gudanar Da Taron Shekara-Shekara Na Mahalarta Ziyarar Arba'in Daga Nahiyar Afirka
Dakin Taro na Imam Hasan (AS) ya karbi bakuncin ayyukan taron shekara-shekara na mahalarta ziyarar Arba'in daga nahiyar Afirka, tare da halartar mahalarta ziyara da daliban ilimin addini daga wasu ƙasashen Afirka.
-
Labarai Cikin Hotuna | Jawabi da Ziyarar Sakataren Majalisar Duniya Ta Ahlal-Bayt (AS) Ga Maukibobin Mutanen Afirka A Hanyar Tattakin Arba'in
Labarai Cikin Hotuna | Jawabi da Ziyarar Sakataren Majalisar Duniya Ta Ahlal-Bayt (AS) Ga Maukibobin Mutanen Afirka A Hanyar Tattakin Arba'in
-
Shugaban Kwamitin Arba'in: Tattakin Arba'in Shi Ne Mafi Girman Aikin Al'adu Na Ƙasar Iran
Shugaban cibiyar kwamitin Arba'in, yayin da yake sanar da cewa Tattakin Arba’in shi ne mafi girman aikin al'adu da jigilar mutane na ƙasar, ya ce rukunin "Barakat al-Hussain (AS)" a tashar iyaka ta Mehran a yau yana ɗaya daga cikin muhimman cibiyoyi a fagen tallafi da ba da hidima ga mahalarta ziyara.
-
Iraqi: Adadin Mahalarta Ziyara 19,999,870 Ne Suka Halarci Tron Arba'in Na Shekara Ta 1448 A.H.
Babban Sakatare na Haramin Sayyid Al-Abbas mai tsarki ya sanar, a ranar (20 Safar al-Khair 1448 A.H.) wanda yayi daidai da (4 ga Agusta 2026 A.D.), cewa adadin mahalarta ziyara 19,999,870 ne suka halarci taron Arba'in na Imam Hussain (AS).
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba'in A Katsina, Nijeriya
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba'in A Katsina, Nijeriya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Arba'in A Hussainiyar Rasul A'azam A Kuwait
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Arba'in A Hussainiyar Rasul A'azam A Kuwait
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Arba'in A Cibiyar Imam Ali na Springfield, Jihar Virginia, Amurka
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Makokin Arba'in A Cibiyar Imam Ali na Springfield, Jihar Virginia, Amurka
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Daren Makokin Arba'in A Cibiyar Ahlul Bayt A Ajax, Kanada
Rahoto Cikin Hotuna | Na Daren Makokin Arba'in A Cibiyar Ahlul Bayt A Ajax, Kanada
-
Sheikh Zakzaky (H) Ya Rufe Tattakin Arba' een Ɗin Imam Husaini (AS) Na Bana 1448
Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin rufe tattakin Arba'in na Imam Husaini (AS) a yau Talata, 20 ga Safar 1448H, daidai da 4 ga Agusta, 2026. Taron ya gudana ne a babban filin wasa na garin Suleja, da ke maƙwabtaka da Birnin Tarayya Abuja.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Arba'in A Hussainiyar Umm al-Banin na Essen, Jamus
Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Arba'in A Hussainiyar Umm al-Banin na Essen, Jamus
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Arba'in A Kauyen Faguji, Nijeriya
Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Arba'in A Kauyen Faguji, Nijeriya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Yara Suna Tunawa da Arba'in Na Imam Hussain a Cibiyar Jinƙai ta Muhammadi a Kemps Creek, Sydney
Rahoto Cikin Hotuna | Na Yara Suna Tunawa da Arba'in Na Imam Hussain a Cibiyar Jinƙai ta Muhammadi a Kemps Creek, Sydney
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Bikin Makoki na Arba'in da Tattaki a Masallacin Punja Shia a Yangon, Myanmar
Rahoto Cikin Hotuna | Na Bikin Makoki na Arba'in da Tattaki a Masallacin Punja Shia a Yangon, Myanmar
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Zaman Makokin Arba'in Na Imam Husain As A Kargil, Indiya
Rahoto Cikin Hotuna | Na Zaman Makokin Arba'in Na Imam Husain As A Kargil, Indiya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba'in Da Makoki A Hussainiya Gulshan Zahra A Noornagar Na Satkhira, Bangladesh
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tattakin Arba'in Da Makoki A Hussainiya Gulshan Zahra A Noornagar Na Satkhira, Bangladesh
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Arba'in a Halishahar Chittagong, Bangladesh
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Arba'in a Halishahar Chittagong, Bangladesh