An binne gawarwakin shahidai 112 na dangin "Abu Shara'a da Al-Husayna" a yau a birnin Gaza, bayan an sake fitar da su daga ragowar baraguzan gidajen da Isara’ila ta ruguje, waɗanda sojojin mamaya na Isra'ila suka kai hare-hare a yayin kisan kare dangi da ake ci gaba da yi a zirin Gaza.
Ra'ayinka