Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: jaridar New York Times ta rubuta: Daruruwan jiga-jigan siyasa, shari'a, da na jama'a na Jordan sun sanya hannu a wata buɗaɗɗiyar wasika inda suka buƙaci korar sojojin Amurka daga ƙasar, kuma suka bayyana cewa kasancewar waɗannan sojoji na barazana ga tsaron ƙasar kuma yana jefa ta cikin rikici da ba ta so.
…………….
Ra'ayinka