17 Yuni 2026 - 08:35
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Bidiyo | Taron Miliyoyin Al’ummar Yemen Domin Yin Allah-wadai Da Cin Mutuncin Trump Ga Makka Mukarrama

Rahoto Cikin Bidiyo | Taron Miliyoyin Al’ummar Yemen Domin Yin Allah-wadai Da Cin Mutuncin Trump Ga Makka Mukarrama

Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA: Al’ummar birnin Sa'ada da sauran biranen Yemen, a cikin manyan zanga-zangar, sun yi Allah-wadai da cin mutuncin da Donald Trump shugaban Amurka ya yi wa birnin Makka Mukarrama mai tsarki.

………………….

Your Comment

You are replying to: .
captcha