Har wala yau a yau Talata 16/06/2026, Zallar matasa daga Tudun Jukun Zariya sun fita jogin ɗin safe kamar yadda aka saba yi duk shekara a farko watan Muharram. Yau rana ta yara da manya sun fito suna fadin "labbaika Ya Hussain."
Madauka Hotuna: Mahadi Media / Muhammad S Abdullahi
Zaria Media Forum
16/06/2026
Your Comment