24 Afirilu 2026 - 23:56
Source: ABNA24
Rasha Ta Sake Yin Gargaɗin Kan Barazanar Kaiwa Cibiyar Nukiliyar Bushehr Hari

Rasha ta yi gargadi dan gane da yiyuwar barazanar kai hari kewaye tashar samar da wutar lantarki ta nukiliya ta Bushehr

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Rasha Maria Zakharova ta ce Moscow na fuskantar barazanar da ke karuwa ga tsaron cibiyoyin nukiliya, musamman a kusa da tashoshin samar da wutar lantarki ta nukiliya na Zaporozhye da Bushehr.

Your Comment

You are replying to: .
captcha