2 Afirilu 2026 - 21:54
Source: ABNA24
Handala: Ta Kwamishe Data Terabytes 22 Na Bayanai Daga Kamfanonin Isra'ila 14.

Handala: Mun kutsa kai cikin kamfanonin da ke tsara tsarin haɗin gwiwar umarni da tsaron saman Isra'ila tare da fitar da dukkan bayanan da ke ciki.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Gungun masu kutse na Hanzala sun tabbatar a cikin wani aiki gagarumisun sami nasarar kutsawa cikin hanyoyin sadarwa na PSK Wind Technologies, babbar kafa mai tsarawa da aiwatar da tsarin tsaro da na’urorin sarrafa saman Isra’ila, kuma sun fitar da duk mahimman bayanai akan sabar tare da mika su ga jami’an kera makamai na gwagwarmaya.

Sannan Kungiyar Handala Hacker ta sanar da kwamishe data terabytes 22 na bayanai daga kamfanonin Isra'ila 14.

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha