Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A hare-haren da gwamnatin Sahayoniya ta kai 'yan kwanaki da suka gabata a kauyen Dizaj Amirmadar da ke birnin Osko da ke gabashin Azerbaijan, Dakta Hussain Zaki Dizaji, Farfesa a fannin kimiyyar Physics a Jami'ar Imam Husain (AS) Ta IRGC da masanin kimiyyar nukiliyar kasar, sun yi shahada tare da matarsa da 'yarsa.
Farfesa a fannin kimiyyar Physics a Jami'ar Imam Husain (AS) Ta IRGC da masanin kimiyyar nukiliyar kasar, sun yi shahada tare da matarsa da 'yarsa.
Ra'ayinka