Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Al'ummar musulmi mabiya mazhabar Shi'a bisa jagorancin jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky Hf na birnin kano da yankin ta sun gudanar da muzaharar kin jinin Amurka da Isra'ila da yin tir da hare-haren da suke kai wa kan Iran wanda yayi sanadiyar shahadar Babban Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Duniya da dubban ƴan ƙasar Iran. Sun fito suna masu nuna goyon bayansu ga Iran a ko wane hali.
Labarai Cikin Bidiyo Yadda Ƴan Shi'a A Najeriya Suka Gudanar Da Muzahar Goyon Bayan Iran
Your Comment