Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Ofishin Hulda da jama'a na jami'an tsaron juyin juya halin Musulunci sun sanar da lalata makamai masu linzami guda biyu na AGM-158 da kakkaɓo tare da lalata makamai masu linzami na JASSM guda ɗaya a kusa da Tehran a cikin 'yan sa'o'i da suka gabata ta hanyar sabbin tsarin tsaro na IRGC da ke karkashin ikon tsaron saman kasar.
Ra'ayinka