23 Maris 2026 - 11:02
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Bidiyo | Manyan Makaman Tsaron IRGC Da Ta Harbo Jiragen F-15, 16, 35

Ofishin Hulda da Jama'a na dakarun Tsaron Juyin Juya Hali sun buga wani faifan bidiyo na wani runbun makamai masu linzami na tsaron samanaiyar kasar, wanda da su ne Iran ta harbo nau’ikan jiragen yakin Amurka da Isra’ila F-15, 16 da 35.


Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Ofishin Hulda da Jama'a na dakarun Tsaron Juyin Juya Hali sun buga wani faifan bidiyo na wani runbun makamai masu linzami na tsaron samanaiyar kasar, wanda da su ne Iran ta harbo nau’ikan jiragen yakin Amurka da Isra’ila F-15, 16 da 35.
 

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha