21 Maris 2026 - 15:47
Source: ABNA24
IRGC: Sojojin Sama Sun Kakkaɓo Jiragen Guda Uku A Sararin Samaniyar Iran

Dakarun Iran sun An harbo jirgi mayaƙi a karo na uku a tsakiyar sararin samaniyar Iran. 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Ofishin Hulda da jama'a na Rundunar Sojojin Juyin Juyin Juya Halin Musulunci: dakarun Iran sun kai hari kan jirgin yaƙin abokan gaba nau'in F16, ta hanyar amfani da sabbin na'urorin tsarin tsaron sama na Sojojin Sama da ƙarfe 3:45 na safe a tsakiyar ƙasar Iran.

An gano tare harbo jiragen yaƙi ƙanana sama da 200, gami da makamai masu linzami na cruise, da kuma jirage masu samar da man fetur ga jiragen yaƙin abokan gaba a cikin makonni 3 na farko na yakin, wanda hak ke nuna karuwar sa ido da bin diddigin masu keta iyaka a sararin samaniyar Iran da yankin da kuma karfafa garkuwar tsaron saman kasar.

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha