28 Faburairu 2026 - 11:20
Source: ABNA24
Hare-Hare Haɗin Gwiwar Amurka Da Isra'ila A Wurare 50 A Iran 

A yau mun wayi gari da jerin wasu hare-haren hadin gwiwa na Amurka da Isra'ila a Iran wanda hakan ana cikin tsakiyar tattaunawa. 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Jaridar New York Times, ta ambato cewa wani jami'in A yau mun wayi gari da jerin wasu hare-haren hadin gwiwa na Amurka da Isra'ila a Iran wanda hakan ana cikin tsakiyar tattaunawa.Amurka: da yawa daga cikin hare-haren jiragen sama na Amurka sun taso ne daga sansanonin da ke kusa da yankin Gabas ta Tsakiya da kuma wani jirgin daukar jiragen yaƙi na Amurka.

Gidajen jaridu sun tabbatar da hadin gwiwaraAmurka da Isra'ila a harin kan Iran.

Your Comment

You are replying to: .
captcha