Hoto: Hamid Abedi
An gudanar da taron ƙasa da ƙasa mai taken: " Hikimar Gudanarwa A Tsarin Siyasa Bisa Koyarwar Alƙur'ani Mai Tsarki " a yammacin yau Laraba (18 Fabrairu 2026) da nufin bayyana sabbin tsare-tsare na gudanarwa, shugabanci da kuma tsari da manufofin siyasa bisa koyarwar wahayin Alkur’ani a zauren taro na Babban Cibiyar Horarwa ta Mujtama’a Ali Tarbiyatu Mojtahid bangaren Mohammadiyeh da ke Qom.
Hoto: Hamid Abedi
Your Comment