Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Miliyoyin Al’ummar Iran a sassa daban-daban na biranen Iran suka gudanar da tattakin murna da cika shekaru 47 da juyin juya halin Musulunci na wanda ake gudanarwa a duk ranar 22 ga watan Bahman 22. Wanda suma al’ummar lardin Gilan Rudsar tare da halartar mutane daga sassa daban-daban na rayuwa suka gudanar da shi a yau tare da jawabin Ayatullah Ramazani, Sakatare Janar na Majalisar Ahlul Bayt (AS) Ta Duniya kuma wakilin mutanen Gilan a Majalisar Ƙwararru ta Jagoranci.
Hoto: Hamidreza Alipour
Your Comment