11 Faburairu 2026 - 15:30
Source: ABNA24
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Tabriz

Miliyoyin Al’ummar Iran a sassa daban-daban na biranen Iran suka gudanar da tattakin murna da cika shekaru 47 da juyin juya halin Musulunci na wanda ake gudanarwa a duk ranar 22 ga watan Bahman 22. Wanda suma al’ummar birnin Tabriz suka gudanar da shi a yau.

Your Comment

You are replying to: .
captcha