Makami mai linzami na Khorramshahr 4 da aka gabatar; yana da gudumar yaƙi mai nauyin tan 1.5. Wannan hoton makami mai nauyin kilo 700 ne. Yanzu ku kwatanta shi da kanku.
Ba wai kilo 1,500 ya ninka karfin kilo 700 sau biyu ba, a'a sai sau da yawa ninki haka ma. Ƙarfin yana ƙaruwa sosai ne a cikin abubuwan fashewar da yake ɗauke da su.
Your Comment