Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A yau ne za a binne gawarwaki masu tsarki na shahidan farar hula da masu kare tsaro sama da 100 wanda yan tada tarzoma bisa goyon bayan Amurka da Isra'ila suka shahadantar da karfe 2:00 na rana a gaban Jami'ar Tehran zuwa hawan shahidan.
Tehran: Yau Za'a Gudanar Da Jana'izar Shahidai 100
Ra'ayinka