28 Oktoba 2025 - 10:06
Source: ABNA24
Labanon: Mutum 1 Ya Rasu 17 Sun Jikkata A Hadura 16 Mota A Cikin Awanni 24 Da Suka Gabata

Hanyoyin Lebanon sun fuskanci hadurra da dama na ababen hawa a cikin awanni 24 da suka gabata, wanda ya haifar da mutuwa daya da kuma raunata 17.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Kididdiga daga ofoshin kula da ababen hawa a Labanon ta nuna cewa "an binciki hadurra 16 na ababen hawa a yankuna daban-daban na Lebanon a cikin awanni 24 da suka gabata, yana nuna ci gaba da yawan hadurra a kan hanyoyi.

Wannan kiyasin ya nuna muhimmancin bin dokokin ababen hawa da kuma aiwatar da doka sosai don rage asarar rayuka a kullum a kan hanyoyi.

Your Comment

You are replying to: .
captcha