Ranar Asabar, reshen soji na ƙungiyar gwagwarmayar Falasdinu ta Hamas, wato Al-Qassam Brigades, ta tabbatar da shahadar kwamandansu Izzud-Din al-Haddad a hukumance.