Jagoran Harkar Musulunci Sheikh Ibraheem Yakoub Zakzaky (H) ne ɗaya daga cikin na fari a karramawar.

18 Disamba 2025 - 10:32
Source: ABNA24

A zangon Farko Na karrrama masu bi da yaɗa karantarwar Ruhullah Imam Khumaini(QS) daga sassan duniya an karamma mutane daga ƙasashe 14 wanda ya haɗa da, Iran, Nijeriya, Iraq, Yemen, Lebanon, Turkiyya, Indiya da Rasha sauransu.

Taekwond Ameenullah | ABS Radio 

Your Comment

You are replying to: .
captcha