Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Majiyar Asibiti a Zirin Gaza ta sanar da cewa a cikin sa'o'i 24 da suka gabata Palasdinawa 72 ne suka yi shahada sakamakon bude wuta da sojojin Isra'ila suka yi kan mutanen. 53 daga cikin wadannan shahidai sun yi shahada a birnin Gaza kadai.
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu da ke da hedkwata a Gaza ta sanar da jimillar adadin shahidai a yankin tun farkon yakin, inda ya zuwa yanzu mutane 64,656 suka yi shahada.
Your Comment