Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: a daidai lokacin da ake gudanar da zagayowar ranar haihuwar Annabin karshe Sayyiduna Muhammadul Mustafa (a.s) da kuma Imam Sadik (AS) a safiyar yau, an gudanar da bikin tunawa da wannan gagarumin bikin addinin muslunci bisa halartar gungun iyalan shahidan kwanaki 12 da sukai shahada a yaki daga sassa daban-daban na kasar Iran, da ma baki daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da na duniya baki daya a Husainiyar Imam Khumaini (RA).




































Your Comment