10 Satumba 2025 - 15:59
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Sanya Rawani Ga Dalibai A Ranar Maulidin Manzon Allah (SAW) Da Imam Jafar Sadik (AS) A Birnin Qum.

A daidai lokacin da ake gudanar da Maulidin Manzon Allah (SAW) da Imam Jafar Sadik (AS) a yau Laraba 10 ga Satumba, 2025, an gudanar da bikin maulidi da sanya rawani ga dalibai a gidajen Ayatullahi Makarem Shirazi da Fazel Lankarani. Hoto: Hamid Abedi

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha