12 Mayu 2026 - 14:03
Source: ABNA24
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Hashdush-Sha'abi Da Sojojin Iraki Suka Gudanar Da Aikin Tsaro A Hamadar Najaf

Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul Bait (AS) - ABNA - Ƙungiyar Hashdush-Sha'abi da Sojojin Iraki sun fara wani babban aikin tsaro mai fuskoki huɗu a cikin jejin Najaf mai girma, a matsayin wani ɓangare na tabbatar da ikonsu a yankin.

Your Comment

You are replying to: .
captcha